Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria za ta haskaka a Glasgow - Ndanusa

Nigeria ta ce ta shirya domin fafatawa a gasar Commonwealth wanda yanzu haka ake yi a birnin Glasgow na Scotland.

Shugaban kwamitin Olympics na Nigeria - NOC, Sani Ndanusa ya ce kasar za ta samu kyautuka a wannan gasar.