Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mota marar matuki a Birtaniya

Nesa ta kusan zuwa kusa game da motocin da basu da matuki, wadanda a da ake jin kamar almara ce.

A nan Birtaniya, gwamnati na shirin bayyana wasu matakan da za su kai ga yin amfani da irin wadannan motocin daga shekara mai zuwa.

Ga Isa Sanusi da karin bayyani.