Rundunar sojin ta ce za ta yi bincike a kan zargin na Amnesty
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Ta'asar' sojojin Najeriya

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta fitar da wani rahoto, wanda a cikinsa ta zargi rundunar sojin Najeriya da aikata ta'asa a yakin da suke yi da kungiyar Boko Haram a arewa-maso-gabashin kasar.