Ebola
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ta yaya za a bullowa Ebola?

Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Ebola

Cutar Ebola na ci gaba da yaduwa a yammacin Afrika. Yanzu haka mutane sama da dari tara a, kuma sama da mutane dubu-daya-da-dari-bakwai aka tabbatar sun harbu da ciyar a kasahen Liberia, da Saliyo da Guinea da Najeria. To ko me ya kamata jama'a su sani a game da cutar?