Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon Fasaha 22/08/14

Shafin Twitter ya soma cire hotunan mutanen da suka mutu bisa bukatar iyalan mamatan.

Kamfanin ya ce yana duba yiwuwar sa baki a batun mamatan da suka rasu bayan fuskantar mummunan rauni lokacin mutuwa.

Wannan da wasu bayanai na cikin filin bidiyon fasaha na wannan makon.