Abubakar Shekau, Shugaban Boko Haram
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Boko Haram ta kwace yankuna a Najeriya

Hakkin mallakar hoto AFP PHOTO BOKO HARAM
Image caption Abubakar Shekau, Shugaban Boko Haram

Da alama mayakan Boko Haram na kara fadada ikon su a arewa-maso gabashin Najeria.

Yanzu haka dai 'yan kungiyar ne ke iko da wasu garuruwa da suka hada da Gwoza, da Gamborun Ngala, da Ashigashiya. Kuma wasu mazauna Dikwa sun shaidawa BBC cewa 'yan Boko Haram din sun kwace masu gari.

Ina dakarun Najeria suke ake yiwa kasar cin iyaka haka?