Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labaran Talabijin

Sashen Hausa na BBC ya fara gabatar da shirin talabijin a ranakun Litinin zuwa Juma'a na kowane mako.

Za ku iya kallon wannan shiri ta wannan shafi.

Muna sabunta shi a kullum da misalin karfe 8 na dare (GMT).

Muna ci gaba da kokarin kulla yarjejeniya da abokan kawance domin kawo muku wannan sabon shiri ta gidajen talabijin din su.