'Yan gudun hijirar Boko Haram
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rikicin Boko Haram da gudun hijira

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption 'Yan gudun hijirar Boko Haram

Yanzu haka adadin wadanda rikicin Boko Haram ya tilastawa barin gidajensu ya kai sama da dubu-dari-shidda da hamsin, a cewar hukumar kula da masu gudun hijira ta majalisar dinkin duniya.

Wane hali mutanen ke ciki kuma wane irin taimako suke samu?