Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matakan kariya kan cutar Ebola a Niger

Hukumar lafiya ta duniya ta ce, cutar Ebola ta kashe kusan mutane dubu biyu da dari uku - kusan rabinsu a Liberia.

Ana dai fama da Ebolar a Saliyo, da Guinea da Najeriya, da kuma Senegal.

Ministan lafiyar Nijar, Malam Aghali Mano, ya shaida wa wakilinmu Baro Arzika, irin matakan rigakafin da suke dauka: