Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haramta amfani da ledoji a Burkina Faso

Burkina Faso ta zama kasa ta baya-bayan nan da ta bi sahun Rwanda, wajen haramta yin amfani da ledoji. Dokar ta ba 'yan kasar wa'adin watanni shidda na su daina yin amfani da ledojin. A cikin wannan rahoton na Ibrahim Isa, za ku ga yadda wani dan Burkina Fason yayi suna a duniya, wajen sarrafa ledojin