Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutumin da jikinsa ya shanye ya soma tafiya

Wani mutum da jikinsa ya shanye, ya zama na farko a duniya da ya kara yin tafiya, bayan an debi wasu kwayoyin halitta daga hancinsa, an dasa a kashin bayansa.

Likitoci a kasar Poland ne suka yi dashen, tare da hadin gwiwar masana kimiyya a nan London.

Ga dai Jimeh Saleh da karin bayyani: