Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shugabanni a kasar Zambia

A watan Oktoban shekarar 1964 ne kasar Zambia ta samu 'yancin kai daga Burtaniya.

Bayan shekaru 50, sashin Afrika na BBC ya duba tarihin kasar karkashin shugabannin kasa biyar.