Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yarinya 'yar dambe a Kenya

A cigaba da shirinmu na Maata Dari- Muryar Rabin Al'ummar Duniya, za mu duba labarin wata yarinya ce 'yar Kenya mai shekaru goma sha hudu.

Emily Kasyoka tana daga cikin wasu 'yan mata dari biyu da suka koyi dabaru na kare kai inda ta koyi dambe