Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Villy mawakin Afro

Villy - Oliseh John Odili mawaki ne dan Nigeria wanda ke balaguro tsakanin biranen Lagos da Accra. Yana waka da harshen Igbo da Yoruba da Ingilishi da kuma Pidgin.

A cikin jerin wakoki na BBC Africa Beats a wannan makon mun tattauna da Villy