Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dan Amurka mai tafiya kan igiya

Wani baamurke mai yawan igiya, Nik Wallenda ya kamalla tafiya kan wata igiyar wuta a birnin Chicago, inda dubban mutane suka sha kallo.

Dan shekaru 35, ya yi tafiya kan igiya daga wani gini zuwa wani ba tare da matakan kariya ba.