Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan gudun hijirar Boko Haram a Kano

Dubban 'yan gudun hijira ne suka kwarara zuwa jahar Kano, bayan da a kwanan nan 'yan Boko Haram suka karbe iko da birni na biyu mafi girma a jahar Adamawa, watau Mubi, wanda a yanzu suka rada wa sunan Madinatul Islam.

Wakilinmu a Kano, Yusuf Ibrahim Yakasai, ya je sansanin da aka tsugunnar da 'yan gudun hijirar