Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jirgin ruwan da ya shafe shekaru 100

A tafkin Tanganyika a Tanzania, akwai wani jirgin ruwan Jamus, na yaki, da ya kwashe shekaru dari yana kai-kawo.

An tura jirgin ne mai suna Goetzen domin kare yankunan da ke karkashin ikon Jamus din a gabashin Afirka, a lokacin yakin duniya na daya.

A yanzu, jirgin ruwan ya bige da jigilar jama'a.

Ga dai Suwaiba Ahmed: