Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cutar Ebola a Guinea

A cikin wannan makon ne, kwararru za su yi binciken samfurin jinin masu fama da Ebola a Guinea, a wani yunkuri na gaano tushen annobar da ake fama da ita a Yammacin Afrika. A Conakry, babban birnin kasar ta Guinea, jamaa na kokarin cigaba da harkokinsu na yau da kullum, duk da barazanar da suke fuskanta daga Ebolar. Ga rahoton Isa Sanusi