Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shekaru hudu ana yaki a Syria

A Syria, a 'yan watannin nan, hankali ya koma ne kan yakin da ake yi da masu fafutika na IS.

Hakan ya sa a wasu lokutan ana mantawa da yakin basasar da kasar ke fama da shi.

Shekaru hudu bayan fara yakin, an yi mummunan asarar rayika da ta dakarori.

Yanzu wani mai shiga tsakani na MDD ya ce akwai dama ta kawo karshen rikicin.

Ga Isa Sanusi da karin bayani