Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Iyayen 'yan matan Chibok na ci gaba da zullumi

Iyayen 'yan mata dalibai da aka sace a makarantarsu da ke Chibok ta jihar Borno na ci gaba da bayyana zullumin da suke ciki watanni bakwai bayan sace 'ya'yansu.