Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 15/11/14

Fina-finan Hausa na kara bunkasa a 'yan shekarun nan. Sai di wata matsala da ta kunno kai ita ce fassara, ko juyar fina-finan India zuwa harshen Hausa. Matsalar dai na nuna irin rashin bajinta da basira ko fasaha a fannin fina-fianan Hausar. Yusuf Ibrahin Yakasai ya duba mana asalin wannan matsalar da kuma illarta a wannan rohoto na musanman da ya hada mana.