Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar kiba ko teba a duniya

A yanzu, matsalar muguwar kiba ko teba, ta kai intaha.

Sabon binciken da cibiyar McKinsey Global Institute ta gudanar ya ce, a kowace shekara kasashe na kashe kimanin dala triliyan biyu a kan cututukan da tebar ke janyowa.

Ga rahoton Ibrahim Isa: