Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dussar kankara na dagula al'amura a Amurka

Dussar kankarar da ke cigaba da zuba a Amirka ta janyo dagulewar al'amurra, musamman a jahar New York.

Gwamnan jahar, Andrew Cuomo, ya ce ba a taba ganin lamari irin haka ba, ganin yadda kankarar ta shafi dukan jihohi hamsin na Amirkar.

Dussar kankarar ta kuma janyo mutuwar mutane takwas. Ga dai Jimeh Saleh: