Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwaji kan maganin cutar Ebola a Afrika

A Afirka ta yamma ana shirin yin gwaje-gwajen kimiyya don gano maganin Ebola. Kungiyar agajin Medecins Sans Frontieres ce zata jagoranci binciken a kasar Guinea, daga watan gobe. A daya daga cikin gwaje-gwajen za a debi jinin wadanda suka warke daga cutar, don yi wa marasa lafiya magani. Ga rahoton Isa Sanusi: