Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tasirin 'yan sintiri a yaki da Boko Haram

A Najeriya, rikicin Boko Haram na kara kazancewa duk in garin Allah ya waye. Daruruwan jamaa ne dai suka hallaka a hare-haren da kungiyar ta kai a kwanan nan a wasu jihohin kasar. Sai dai ga alama jamaa sun kosa da abun da suka kira gazawar gwamnati wajen kare su. Hakan ya sa yanzu dubban 'yan banga da mafarauta shiga yakin da ake yi da kungiyar. Ga rahoton Aliyu Abdullahi Tanko