Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kungiyar IS ta kafa sansani a Libya

Kwamandan rundinar Africom, ya ce akwai hujojjin da ke nuna cewa kungiyar IS na kafa sansanonin horas da mayaka a Gabashin Libya. Janar David Rodriguez, ya ce Amurka na sa ido a kan ayyukan masu fafutikar a Libya.

Tun dai bayan kifar da gwamnatin Kanar Gaddafi shekaru uku da suka wuce, ana samun karuwar kungiyoyin dakarun sa kai masu karfin fada- a- ji a Libyar. Ga rahoton Ibrahim Isa.