Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buga kwallo da kai na iya yin illa ga kwakwalwa

Ko ya kamata a kawo sauyi a ka'idojin wasan kwallon kafar matasa domin hana yara buga kwallo da ka?

Ana dai samun karin hujjojin dake nuna cewa buga kwallo da ka a kai a kai, na iya yin mummunar illa ga kwakwalwa.

Jimeh Saleh ya duba irin damuwar da ake ita game da wasan da ya fi farin jini a duniya, ga kuma rahotonsa :