Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda rikicin Boko Haram ke shafar Kamaru

Matsalar Boko Haram ba a Najeriya kawai ta tsaya ba, ta kuma shafi wasu kasashe masu makwabtaka da ita, irinsu Nijar da Kamaru, inda dubban 'yan gudun hijira suka nemi mafaka. Jami'an tsaron Kamaru kuma na ta kokarin dakile hare-haren da 'yan Boko Haram din ke kai wa kasar lokaci zuwa lokaci, tare kuma da yin garkuwa da jama'a. Ga Isa Sanusi da karin bayyani: