Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Birnin Johannesburg na Afrika ta Kudu

Johannesburg, birni ne na zamani da ya kunshi mutane miliyan hudu. Amma har yanzu akwai alamomi tun na zamanin mulkin wariya. Hada kan al'ummomi, da share tituna, na daga cikin kalubalen da hukumomin birnin ke fuskanta. Wani shiri na gina sabbin gidaje na kokarin magance wasu matsalolin. Ga rahoton Isa Sanusi