Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muhimman abubuwan da suka faru a Afrika a 2014

Abubuwa da dama sun faru a wannan shekarar a Afrika, amma shin za ku iya tuna duka?

Cikin minti daya, ga wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a shekara ta 2014, inda BBC Afrika ta shirya kacici-kacici.

Latsa nan domin duba bidiyon.

Ba a bada fifiko ba wajen jera bidiyon.