Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bam ya yi barna a babbar kasuwar Bauchi

A Najeriya, mutanen da harin bam ya rutsa da su a jiya da yamma a kasuwar central Market dake Bauchi, na ci gaba da bayyana irin mummunan halin da suka samu kansu a ciki. Kamar yadda zaku ji a wannan rahoto da wakilinmu Is'haq Khalid ya aiko mana daga Bauchin, adadin mamata ma, ya karu.