Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Salon wakar Jazz a kasar Ethiopia

Kade-kade irin na Jazz na kara yin tashe a kasar Ethiopia. Musamman hankali na kara karkata ne ga kidan gargajiyar da ake kira Tezeta, wanda ke nufin bacin rai da kuma kewa. A wasu lokutan ana masa lakani da kidan 'Blues' na Ethiopia. Ga dai Abdullahi Tanko Bala