Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsere a dusar kankara a Kazakhstan

Yanzu kuma sai Kazakhstan inda aka shafe shekaru aru-aru ana yin wani wasan gargajiya.

'Yan wasan suna hawa dawaki ne, wani shaho a hannunsu, kuma sai su ruga da gudun tsiya, suna farautar namun daji.

Wasan yana da armashi sosai, kuma ga alama yana cigaba da samun karbuwa.

Ga rahoton Aliyu Abdullahi Tanko: