Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bayanai kan gasar cin kofin kwallon Afrika

Bayanai game da gasar cin kofin kwallon Afrika wanda a yanzu za a yi karo na 30.

A ranar 17 ga watan Junairu ne za a soma gasar a kasar Equatorial Guinea.

Ga wasu bayanai cikin dakikoki 60 kan gasar.