Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jirgin ruwan daukan kaya mafi girma a duniya

Jirgin ruwan daukan kaya mafi girma a duniya, ya iso Birtaniya a karon farko. Jirgin ruwan na China mai suna" The Globe", yana da tsawon mita fiye da dari hudu, kuma yana dauke da akwatina ko kwantena har dubu goma sha tara, cike da kayan abinci da sutura da kuma kayakin kawata gidaje.

Ga rahoton Aichatou Moussa.