Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shell zai biya diyyar dala miliyan 84 a Niger Delta

Kamfanin mai na Shell ya amince ya biya diyya ta fiye da dala miliyan tamanin ga wasu masunta na kabilar Bodo dake yankin Naja Delta na Najeriya, bisa wata matsalar malalar mai da ta auku a yankin a 2008.

An ce wannan ita ce diyya irinta mafi girma da aka biya a Najeriyar.

Ga rahoton Abdullahi Tanko Bala.