Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria ta ce za ta kwato garin Baga a Borno

Sojojin Najeriya sun sha alwashin sake kwato garin Baga na jahar Borno, wanda 'yan Boko Haram suka karbe a makon jiya, bayan sun hallaka daruruwan mutanen garin.

A karshen makon nan ma an sami hasarar rayuka da dama a jihohin Borno da Yobe, sakamakon hare-haren kunar bakin wake.

Ga Isa Sanusi da karin bayyani: