Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

AFCON 2015: Tattaunawa ta musamman

A ranar Asabar 17 ga watan Junairu ake soma gasar cin kofin kwallon kasashen Afrika karo na 30 da Equatorial Guinea za ta dauki bakunci.

Aliyu Abdullahi Tanko ya gayyato baki masu sharhi kan kwallon kwafa domin jin tsokacin da za su yi a kan gasar.

Naziru Mikailu da kuma Bashir Jantile sun shiga tattaunawa ta musamman inda suka yi nazari a kan gasar tare da Aliyu wanda ya gabatar.