Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin gano maganin dafin macizai

Masu binciken kimiyya a Liverpool sun dukufa wajen gano maganin dafin wasu nau'o'in macizai ashirin da ake samu a yankin Afirka na kudu da hamadar Sahara. Kimanin mutane dubu talatin ne ke hallaka a kowace shekara a wannan yanki, sakamakon cizon macizai. Ga Abdullahi Tanko Bala da rahoto: