Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa kan yara a Kenya

Hukumomin Kenya sun ce an dakatar da wani babban jami'in 'yan sanda da ya jagoranci aikin harba barkonon tsohuwa a kan wasu yara 'yan makarantar firamare a Nairobi babban birnin kasar.

Yaran na zanga-zangar nuna adawa ne da kwace mu su filin da suke wasa, domin yin wasu gine-gine a wurin.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani: