Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dusar kankara ta kawo tsaiko a New York

Birnin New York da kuma yankuna da dama na arewa maso gabashin Amurka na fuskantar tsaiko sakamakon dusar kankara da ta kawo cikas a zirga-zirgar yau da kullum.

Wannan shi ne iska mai karfi da dusar kankara mafi yawa da aka samu cikin 'yan shekarunan.

Cibiyar kula da hasashen yanayi ta ce yanayi na barazana ga al'umma.