Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jama'a na cikin mummunan hali a Bambari

An samu bayanai game da mummunan halin da jamaa ke ciki, musamman kananan yara a Jumhuriyar Tsakiyar Afrika, sakamakon rikici tsakanin Kiristoci da Musulmi.

Hukumar abinci ta duniya, WFP ko PAM ta ce 'yan gudun hijirar dake zaune a wani sansani da ke garin Bambari, suna cikin halin ka-ka-na-ka-yi, inda kananan yara ke fama da tamowa.

Ga Naziru Mikailu da karin bayani: