Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cutar murar tsuntsaye ta bulla a jihohi 16 a Nigeria

Cutar murar tsuntsaye da ta bulla a Najeriya, kawo yanzu ta bazu zuwa jihohi goma sha shida. Amma babu wani mutum da ya kamu da ita a halin da ake ciki. Ga dai abin da ministan lafiyar Najeriyar, Dokta Haliru Alhassan ya gaya wa wakilinmu Haruna Shehu Tangaza, a hirar da suka yi: