Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jordan ta ce za ta yi maganin kungiyar IS

Sarki Abdullah na Jordan ya sha alwashin yakar kungiyar Islama ta IS ba kakkautawa, bayan da ta kashe wani matukin jirgin saman kasar. Jordan din ta maida murtani nan take, inda ta aiwatar da hukuncin kisa a kan wasu 'yan jihadi biyu, ciki har da wata 'yar kunar bakin wake da ta kasa cimma burinta. Ga dai Aminu Abdulkadir: