Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin wane hali tattalin arzikin Nigeria ke ciki ?

Nigeria ce kasar da ta fi karfin tattalin arziki a nahiyar Africa, amma yaya karfin tattalin arzikin nata yake?

A yayin da ya rage kwanaki kadan a gudanar da manyan zabukan kasar a ranar 28 ga watan Maris, sashen Africa na BBC zai bayyana muku abubuwan da suka kamata ku sani game da kasar, da kuma matsayin takarar kudinta, watau Naira.

Bidiyon da Baya Cat ta hada.