Hotunan masu zabe a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Makomar Nigeria bayan zabe

Nan da kusan sati guda ne za a gudanar da babban zabe a Najeriya. To shin menene makomar kasar bayan zaben? Wasu da muka gayyata a wata tattaunawa a birnin Legas sun tabka muhawara kan wannan, kuma ita ce za ta kasance abun tattaunawarmu a filin Ra'ayi Riga na yau!