Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bikin bai wa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II sandar mulkin

A karon farko cikin sama da shekaru 50, an gudanar da bikin bada sanda ga Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, wanda aka nada Sarki a bara, bayan mutuwar Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero.

An dai shafe kwanaki uku ana gudanar da kasaittacen biki, wanda ya samu halartar baki daga ciki da wajen Najeriya.

Ga rahoton Yusuf Ibrahim Yakasai: