Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za mu murkushe Boko Haram, in ji Issoufou

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou, ya yi alkawarin murkushe Boko Haram. Furucinsa ya biyo bayan amincewar majalisar dokokin kasar domin tura sojoji 750 zuwa Najeriya domin yaki da 'yan Boko Haram. A kwanan nan 'yan Boko Haram sun yita kai jerin hare-hare a yankin Diffa mai iyaka da Najeriya. Ga rahoton Ahmed Abba Abdullahi.