Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola: Dalibai sun koma karatu a Liberia

Dalibai sun soma komawa azuzuwa a Liberia, bayan an rufe makarantun na tsawon watanni shidda saboda annobar Ebola.

Liberia ce ta fi fama da Ebolar inda kusan mutane dubu hudu suka hallaka. A yanzu mutane kalilan ne kawai ke dauke da cutar a kasar.

Ga rahoton Mohammed Kabir Mohammed: