Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jonathan da Buhari basu dace da mulki ba

A hirarsa da BBC, shahararren marubucin Najeriya Wole Soyinka, na ganin cewa, manyan 'yan takarar shugabancin kasar na jam'iyyu biyu, watau Shugaba Goodluck Jonathan da Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, basu dace ba: